iqna

IQNA

mahardata kur’ani
Tehran (IQNA) kamar kowace yara mahardata kur'ani mai tsarki a garin Gaza na Falastinu suna gudanar da wani zagaye a kowace shekara.
Lambar Labari: 3486412    Ranar Watsawa : 2021/10/11

Tehran (IQNA) mahardata kur'ani 'yan kasar Ghana suna nuna kwazo a gasar hardar kur'ani ta yanar gizo
Lambar Labari: 3486002    Ranar Watsawa : 2021/06/11

Bangaren kasa da kasa, ministan ma'aikatar harkokin addini na Jordan ya ce za a rika nada mahardata kur'ani a matsayin limamai.
Lambar Labari: 3483993    Ranar Watsawa : 2019/08/27

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron girmama mahardata kur’ani mai tarki su 225 a kasar Tunsia.
Lambar Labari: 3483842    Ranar Watsawa : 2019/07/15

Bangaren kasa da kasa, sheikh Ibrahim Sunusi mataimakin shugaban kasar Sudan ya bayyana cewa shugaban kasar zai bayar da digiri ga dukkanin mahardata kur’ani .
Lambar Labari: 3482728    Ranar Watsawa : 2018/06/05

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar ilimi ta lardin Qana a kasar Masar ta girmama mahardatan da suka fi nuna kwazo a gasar kur’ani ta lardin.
Lambar Labari: 3482690    Ranar Watsawa : 2018/05/24

Bangaren kasa da kasa, mahardata da makaranta kur'ani mai tsarki suna cikin babbar tawagarsu a tsakanin masu makokin Ashura a tsakanin Haramain.
Lambar Labari: 3481948    Ranar Watsawa : 2017/09/30

Bangaren kasa da kasa, Irakawa da dama suka taru domin taya dan kasar murna wanda ya samu nasara a gasar kur’ani ta duniya ta makafi da aka gudanar a Iran.
Lambar Labari: 3481460    Ranar Watsawa : 2017/05/03